Shirin Duniyarmu A Yau na gayyato kwararru daga ɓangarori da dama a kowanne mako domin tattaunawa kan al'amuran yau da kullum da suka shafi rayuwar bil'adama da suka haɗa da siyasa da tattalin arziki da noma da kiwo da zamantakewa da al'adu da dai sauransu.