Najeriya a Yau

Apr 29 2024 1
Najeriya a Yau Podcast artwork

Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.