RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa

Feb 11 2024
RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa Podcast artwork

Sashen podcast na Afrika 🎙 Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.