Kula da kashe kasafin ƙananan hukumomi ƙarƙashin Majalisun Jihohi
Mar 12 2025
3 mins
Masana harkokin shari'a da kundin tsarin mulki a Najeriya, sun ce kundin tsarin mulkin kasa ya baiwa majalisun dokokin Johohi, gagarumin karfi, wanda ke ba su damar yin dokoki, tare kuma da bibiyar ayyukan gwamnati a matakin Jiha da ƙananan hukumomi, batun da wasu ke ganin ikirarin cin gashin kai da kotun kolin ƙasar ta tabbatar wa da ƙananan hukumomi a kwanakin baya, akwai saur