Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Mar 11 2025 24 ep. 14 mins 5
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare Podcast artwork

Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…